Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Rashin Tsaro: Matasa na zanga-zangar kin jinin gwamnati a Katsina, sun tare hanya
Rashin Tsaro: Matasa na zanga-zangar kin jinin gwamnati a Katsina, sun tare hanya

Rashin Tsaro: Matasa na zanga-zangar kin jinin gwamnati a Katsina, sun tare hanya

0

Matsalar rashin tsaro; Matasa na gudanar da zang zanga a Katsina…

Rashin Tsaro: Matasa na zanga-zangar kin jinin gwamnati a Katsina 

Da sanyin Safiyar nan Matasa suka fita zanga-zangar lumana a garin Yantumaki dake ƙaramar Hukumar Danmusa ta Jihar Katsina Matasan dai sun ce suna wannan zanga-zanga ne domin nuna rashin jin daɗin abubuwan dake faruwa na hare-haren Yanta’adda dake faruwa a yankin wanda yayi sanadiyyar rasa Rayuka da Dukiyoyin Alumma.

Matasan dai sun datse hanyar Kankara zuwa Dutsinma babu mai wucewa domin nuna fushin su akan abunda yake faruwa, ƙauyuka da dama ne dai suka zama kufai sanadiyyar Mutanen wuraren sunyi ƙaura sun bar garuruwan su domin tsira da rayukan su.

Kodai a daren jiya an bayyana cewa Barayin sun afkama wasu ƙauyukan dake iyaka da Danmusa ta wajen ƙaramar hukumar Matazu Inda suka ƙwashi Dabbobi da Dukiyoyin Alumma ba tareda samun wata turjiya ba.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: