Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA An zayyana sunayen mutane 10 da motar Ƙwastam ta hallaka a Katsina
An zayyana sunayen mutane 10 da motar Ƙwastam ta hallaka a Katsina

An zayyana sunayen mutane 10 da motar Ƙwastam ta hallaka a Katsina

1

An zayyana sunayen mutane 10 da motar Ƙwastam ta hallaka a Katsina

Al’ummar ƙaramar hukumar Jibia da abin ya shafa sun bayyana cikakkun sunayen da shekarun mazauna garin da motar jami’an hukumar Ƙwastam ta Najeriya suka ta hallaka a garin Jibia.

Katsina Post ta ruwaito a baya cewa jami’an hukumar ƙwastam a ranar Litinin, yayin da suke bin waɗanda ake zargi masu fasa ƙwauri, sun kashe mutum goma.

An samu ruhuto cewa wasu mutane da dama a halin yanzu suna karbar magani bayan sun samu raunuka sakamakon lamarin.

Kodayake dai, Hukumar fasakwabrin a ranar laraba, ta nuna alhinita tare da jajantawa wadanda lamarin ya shafa.

Acikin wata sanarwar data fitar, hukumar ta dangana faruwar lamarin da “matsala ce ta birki”.

Daga bisani tasha alwashin bin kadi tareda tallafama wadanda lamarin ya shafa da iyalansu.

Daga kasa ga sunayen Mamatan:

1. Garba Lawal Male 60yrs

2. Sani Hassan Male 55yrs

3. Muntari Adamu Male 24yrs

4. Adamu Iliyasu Male 15yrs

5. Muntari Ibrahim Nagari Male 58yrs

6. Nasiru Rabiu Male 52yrs

7. Khadijah Murtala Female 8yrs

8. Badaru Halilu Male 15yrs

9. Ummulkhairi Usman Female 16yrs

10. Muhammad Sufiya Male 4yrs

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: