Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Education Za’a gina Jami’ar musulunci a garin Daura
Za’a gina Jami’ar musulunci a garin Daura

Za’a gina Jami’ar musulunci a garin Daura

0

Za’a gina Jami’ar musulunci a garin Daura

Daga, Ibrahim M Bawa

Tsohon Gwamnan jihar Imo kuma sanata a yanzun Rochas Okorocha ya bayyana cewa zai gina Jami’ar musulunci a garin Daura, mahaifar shugaban kasa Buhari, sannan kuma da karatu da dakunan kwana duk kyauta ne ga daliban da za su yi karatu a ciki.

Za a iya tuna cewa a kwanannan ne Katsina Daily Post News ta rawaito maku cewa, Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Faruk Umar Faruk ya nada Okorochan a matsayin Maga Alherin Kasar Hausa.

Kamar yadda majiyar Katsina Daily Post News ta Premium Times ta rawaito, a wani taro da ya gudana ranar Asabar da Isah Halidu ya wakilci Rochas Okorochan, ya karanta sakon Rochas din da cewa “Saboda Sarkin Daura ya bani babbar sarauta, don haka nima zan bayar da babbar kyautar da ba za a taba mantawa ba, zan gina Jami’ar musulunci karkashin gidauniyata ta Rochas Okorocha Foundation, inda zau dauke nauyin kudin makaranta, sannan dakunan kwana duk kyauta ne” Inji Okorocha.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: