Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA ‘Yan gari sun kona motar kwastam a Katsina
‘Yan gari sun kona motar kwastam a Katsina

‘Yan gari sun kona motar kwastam a Katsina

0

Jami’an kwastom sun yi samadiyyar mutuwar mutane akalla 15 da raunata 20 a Jibia

‘Yan gari sun kona motar kwastam a Katsina 

Daga: Abdulrazak Ahmad Jibia

Da safiyar yau litinin 9 ga watan ogustan 2021, jami’an hukumar kwastom suka yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 15, yayinda mutane akalla 20 suka ji rauni, a garin jibia dake karamar hukumar jibia ta jihar Katsina.

Majiyarmu ta shaida mana cewa lamarin ya faru biyo bayan artabo a tsakanin jami’an hukumar fasa kauri da wani mutum dan kasuwa, wanda ya dauko buhun shinkafa 1 akan babur daga garin jibia zuwa kauyensa “faru” dake akan titin zamfara.

Wani mazaunin garin, ya sanar damu cewa “Jami’an na Kwastom sun bi mutumin da niyyar su kama shi, amma hakan yayi sanadiyyar suka banke shi ya mutu, da wasu mutane akalla 15 wandanda basu ji basu gani ba, masu sana’o’i a bakin titi, tare da raunata wasu wadanda suka kai kimanin mutune 20.”

Yanzu haka dai wadanda suka jikkita, an garzaya dasu zuwa babbar asibin General dake garin na Jibia domin a duba lafiyarsu.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: