Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Dalibin kwalegin ilimi ta tarayya, FCE Katsina ya rasu
Dalibin kwalegin ilimi ta tarayya, FCE Katsina ya rasu

Dalibin kwalegin ilimi ta tarayya, FCE Katsina ya rasu

0

Dalibin kwalegin ilimi ta tarayya, FCE Katsina ya rasu

Daga : Janaidu Amadu Doro

Dalibin mai suna Abbas Yahaya da ke aji daya na NCE I, da ke karantar Social Studies ya rasu sakamakon gajeruwar rashin lafiya a cikin gidajen kauyen da ke cikin makarantar FCE Katsina.

Rahotanni dai sun bayyana cewar lamarin ya afku a yau Asabar.

Tuni dai aka dauke shi zuwa mahaifarsa da ke cikin karamar hukumar Leren jihar Kaduna.

Allah ya ji kansa ya gafarta masa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: