Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Ban Jin Tsoron Kamun Jami’an Tsaro – Abu Ammar
Ban Jin Tsoron Kamun Jami’an Tsaro – Abu Ammar

Ban Jin Tsoron Kamun Jami’an Tsaro – Abu Ammar

0

Ban Jin Tsoron Kamun Jami’an Tsaro – Abu Ammar

Fitaccen matashin Malamin addinin Musulunci kuma mai wa’azi a Katsina, Malam Aminu Uthman wanda aka fi sani da Abu Ammar ya ce shi baya jin tsaron tsarewa da kamu na jami’an tsaro ko kadan in dai akan da’awa ce ta addini.

Malamin ya bayyana hakan ne a wata fira da yayi da BBC Hausa cikin shirin su na ‘Ku San Malaman Ku’.

Abu Ammar, wanda ya bayyana cewa taba mutumci da kimar al’umma na daya daga cikin abunda ke bata masa rai, ya kuma ce jami’an tsaro sun gayyace shi sau da yawa bayan yayi wa’azi ko hudubar Juma’a mai zafi kuma an tsare shi sau biyu duk don saboda hakan.

Sai dai shehin Malamin ya ce ko kadan hakan bai taba razana shi ba sai ma dai karsashi da karfin gwuiwa da yake kara masa.

Tun farko dai a cikin firar, Malamin addinin ya bayyana cewa a garin Funtua aka haife shi kafin daga bisani ya koma Zaria ta jihar Kaduna.

Haka zalika ya bayyana yadda yayi karatuttuka da dama a fannin addini a makarantu na ciki da wajen Najeriya.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: