Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Crimes Watch An kama gawurtattun ‘yan luwadi 5 a Katsina
An kama gawurtattun ‘yan luwadi 5 a Katsina

An kama gawurtattun ‘yan luwadi 5 a Katsina

0

Mutum 5 Da Sukayi Lalata Da Dan Shekaru 17 Sun Fada Komar Hukuma

An kama gawurtattun ‘yan luwadi 5 a Katsina 

Wasu mutane su 5 da ake zargi da yin lalata da yaro dan shekaru 17 sun shiga hannun jami’an Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina

Kakakin Rundunar SP Gambo Isah ya gabatar da wadanda ake zargin ga Yan Jaridu a lokacin wani taron manema labarai da ya gudana a Farfajiyar Hedikwatar Rundunar.

Wadanda ake zargin dai sun aikata lalata da yaron a lokuta daban-daban kuma a wurare mabanbanta.

Kamar yadda SP Gambo Isah yace,daga cikin wadanda ake zargin akwai wanda yayi barazanar yanka yaron da wuka a dai-dai lokacinda ya bukaci yin lalata da shi.

A lokacin gabatar da wadanda ake zargin manema labarai sun zanta da su kuma dukkansu sun amsa laifin aikata lalata da yaron a lokuta daban-daban.

Daga bisani Kakakin Rundunar Yansandan ya tabbatar da cewa za’a gurfanar da su a gaban kuliya da zaran an kammala bincike domin girbar abinda suka aikata.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: