Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Gwamnatin Katsina Bata Da Kan Gado – Inji Shugaban Jam’iyyar PDP
Gwamnatin Katsina Bata Da Kan Gado – Inji Shugaban Jam’iyyar PDP

Gwamnatin Katsina Bata Da Kan Gado – Inji Shugaban Jam’iyyar PDP

0

Gwamnatin Katsina Bata Da Kan Gado – Inji Shugaban Jam’iyyar PDP

Shugaban jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina, Alhaji Salisu Yusuf Majigiri ya ce gwamnatin da ake gudanarwa a jihar Katsina yanzu bata da kan gado.

Majigiri ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da yayi da jaridar ThisDay wadda kuma aka wallafa a yau.

A cewar Majigiri, yanzu kam duk dan jihar Katsina ya san bambancin jam’iyyar ta su ta PDP da kuma wadda ke mulki yanzu ta APC.

“Yanzu duk komai ya tsaya, babu abin da ke tafiya dai dai yanzu a Katsina, sabanin yadda al’amurran suke a da lokacin PDP.

“Kalli yadda lamarin [biyan kudin] jarabawar kammala Sakandire ta WAEC da NECO ya koma. Kalli abunda ke faruwa da kadarorin gwamnati.

“Tabbas wannan gwamnatin bata da kan gado kuma bata da kai bata da gindi”, inji shi.

Haka zalika jagoran adawar, Salisu Majigiri ya kuma ce suna nan suna bin duk kan hjanyoyin da suka kamata wajen ganin sun sasanta rikice rikicen da ke damun su a cikin gida tare kuma da yin shiri mai kyau domin tunkarar zabe mai zuwa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: