Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Mamakon ruwan sama ya jaza ambaliya a birnin Katsina (Hotuna da bidiyo)
Mamakon ruwan sama ya jaza ambaliya a birnin Katsina (Hotuna da bidiyo)

Mamakon ruwan sama ya jaza ambaliya a birnin Katsina (Hotuna da bidiyo)

0

Mamakon ruwan sama ya jaza ambaliya a birnin Katsina (Hotuna da bidiyo) 

Mamakon ruwan sama kamar da bakin kwaryar da aka tashi da shi ana shararawa yayi sanadiyyar ambaliyar ruwa a wasu sassan birnin Katsina.

Kamar yadda wakilan Katsina Post suka zagaya don gane ma idon su, sun tabbatar da cewa ruwan yayi karfin gaske a wurare da dama.

Wakilan mu sun ga yadda ruwan ya mamaye wasu tituna a cikin birnin na Katsina wada har sai da ya sa masu ababen hawa suka tsaya.

Haka zalika gidaje da shaguna days dama sun cika makil da ruwan a sassa da dama da muka zagaya.

Unguwannin da lamarin yafi kamari sun hada da kan titin Yahaya Madaki, Kofar Marusa, Abbatuwa, Jan Bango, Unguwar Yari, Gafai da dai sauran su.

Ga dai wasu hotunan da muka dauka:

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2954524551494251&id=1585017308444989

Ga kuma bidiyon da muka dauka:

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2954539924826047&id=1585017308444989

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: