Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Wani Uba Ya Canzawa Ɗiyar Shi Suna Daga Buhariyya Zuwa Kausar A Katsina
Wani Uba Ya Canzawa Ɗiyar Shi Suna Daga Buhariyya Zuwa Kausar A Katsina

Wani Uba Ya Canzawa Ɗiyar Shi Suna Daga Buhariyya Zuwa Kausar A Katsina

0

Wani Uba Ya Canzawa Ɗiyar Shi Suna Daga Buhariyya Zuwa Kausar A Katsina

Allah Mai iko wani bawan Allah Mai suna Yahuza Ibrahim Niga dake cikin ƙaramar hukumar JIBIA ta jihar Katsina ya chanzama ɗiyar shi suna daga “Buhariyya” zuwa “Kausar” wannan Al’amarin yafaru ne da sanyin Safiyar yau din nan 23-07-2021.

Da aka tambaye shi minene dalilin shi nayin hakan sai yace sanadiyyar Rashin cika Alkawarin da shugaban ƙasa Muhammadu buhari da Jam’iyyar APC sukayi a yayin da suke neman ƙuri’un Jama’a a Shekarar Dubu Biyu da Goma Sha Biyar.

Shi dai wannan bawan Allah kamar yanda yasanar damu cewa shi Masoyin Shugaba Buhari ne, na haƙiƙa kuma duk wanda yaji sunan Buhari yasan Mutum ne mai gaskiya, amma shidai yanzu ya dawo rakiyar shi, yace tun a shekarar 2015 lokacin Buhari yana sauran kawana 26 yashiga office matarshi tana gab da zata haihu yayi Alkawarin cewa idan Allah ya sauketa lafiya zai sakama Ɗan suna Buhari idan namijine idan Kuma macece zai saka mata suna Buhariyya sai akasamu mace shine yasakamata wannan sunan Amman yanzu ya chanzamata shi, bisa dalilai na rashin cika Alkawari.

Haka Kuma mahaifin yarinyar yace ya jinkirta sanya Yarinyar Makarantar Primary ne saboda yanaso zai chanzamata suna kafin ta fara zuwa Makaranta.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: