Join The Ktfest 2021 2nd Edition

Join The Upcoming Katsina Future Summit

Buy High Quality Paints in Katsina Call: 08032342050

Office of the S. S. A. to Gov Masari

Visit Sahel Medicare Pharmacy & Dental Clinic Today

Visit TIS Dental & Medical Services Today

SPONSORED: JARMA 2023 FRONTERS

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

BUY TYRES/RIMS IN KATSINA 08032222751

VISIT MAIDABINO INVESTIMENT FOR ALL YOUR TASTY NEEDS

CONTACT KATSINA POST

ALBHUSTAN HOTELS LTD KATSINA

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

Home Katsina Post HAUSA Tarihin Sarki Muhammadu Korau, Sarkin Katsina Musulmi Na Farko
Tarihin Sarki Muhammadu Korau, Sarkin Katsina Musulmi Na Farko

Tarihin Sarki Muhammadu Korau, Sarkin Katsina Musulmi Na Farko

0

Tarihin Sarki Muhammadu Korau, Sarkin Katsina Musulmi Na Farko

– Shi ya fara gina masallaci a masarautar

Sarkin Katsina Muhammadu Korau, shi ne sarki na shida a jerin sarakunan Katsina.

Shi Sarki Muhammadu Korau Haɓe ne kuma Musulmi. Ya zo a ruwayar Ingawa (2006), cewa shi Sarki Muhammadu Korau ɗan asalin garin Tsafe (Chafe) ne wacce ke cikin Jahar Sakkwato ta yau.

Sarki Muhammadu Korau ya hau gadon sarautar Katsina bayan da ya kayar da sarki Sanau a kokawar da suka buga.

A zamanin sarki Korau ne aka gina masallacin juma’a na farko a garin Katsina, wanda shi wannan masallaci daga baya ya bunƙasa ya koma wata babbar jami’ar karantar da addinin Musulunci.

A cikin wannan masallaci akwai wata hasumiya mai tsawo wacce ake yiwa laƙabi da Hasumiyar Gobarau.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Join Katsina Book And Arts Festival

%d bloggers like this: