Access professional Dental and Pharmaceutical Services in Katsina Call: 08100881729

CONTACT KATSINA POST

Buy Mobile Phones Contact 08035947436

Visit Sahal Pharmacy & Stores Today!

Buy New or Exchange Tyres & Rims in Katsina Call: 08032222751

BUY ALL KINDS OF PLOTS/HOUSES/RENTS IN KATSINA

WE INSTALL SOLAR AT AFFORDABLE PRICE IN KATSINA AND OTHER STATES

MAIDABINO INVESTMENT LTD.

Home Crimes Watch Katsina bleeds: List of 6 most dangerous, deadliest roads in Katsina
Katsina bleeds: List of 6 most dangerous, deadliest roads in Katsina

Katsina bleeds: List of 6 most dangerous, deadliest roads in Katsina

10

Katsina bleeds: List of 6 most dangerous, deadliest roads in Katsina

In an effort to enlighten the general public about their safety especially in this era of insecurity in the land, Katsina Post conducted an investigation about the roads that are relatively insecure across the country.

According to our findings, Some major roads in Katsina State are now deserted for fear of attacks by armed bandits and kidnappers.

The roads include:

1. Zurmi – Jibia Road is not safe

2. Yankara – Faskari Road is not safe

3. Jibia – Batsari Road is not safe

4. Sheme – Kankara Road is not safe

5. Kankara – DustinMa Road is not safe

6. Yan Tumaki – Dan Musa Road is not safe.

Jibia – Gurbi – Kaura Namoda Road which links Katsina and Zamfara states is, according to residents the most dreadful.

Recently, the Executive Governor of Katsina State, Rt Hon Aminu Bello told a high military officials who visited him that Katsina people have lost confidence in the system and have started mooting the idea of taking up arms against the bandits no matter the consequences. The earlier something is done the better for us all.

Comment(10)

 1. BUHARI Idan Laifi Al’ummar Jahar KATSINA Sukai Maka, To Don Allah Kafuto Ka Faɗa Mana Laifinmu, Saimu Durƙusa Mubaka Haƙuri, Amma Shirun Tayi Yawa, Kashe-kashen Rayuka Da Sace-Sace Ya Addabi Bayin Allah Kullun Ba Dare Ba Rana, Ba Kwanciyar Hankali Amma Kayi Burus Kamar Ba Ɗan Asalin Jahar Ba.

  Buhari Sanin Kankane Cewa Tunda Aka Fara Demokraɗiyya A Nijeriya Babu Wanda Talaka Yaso Yabashi Amanna Kamarka.

  Baba Buhari Ynxunan Har Kamanta 2014/2015 Lkcinda Talakawa Suka Dinga Turawa Asusun Ka Na Neman Tallafi GUDUMMAWAR Kuɗaɗe Domin Suna Tunanin Idan Kaxama Shugaban Ƙasa Xasu Samu Sauƙin Rayuwa.

  Baba Buhari Har Kamanta Lkcinda Kafita Yaƙin Neman Xaɓe A MAIDUGURI Wata Yarinya Ƙarama Ƴar Primary School Tabaka Gudummawar Kuɗinta Data Tara Na Breakfast Har Sai Lkcinda Kaje KAMFEN Sana Ta Damƙa Maka Ahannunka, Tayi Hakannefa Domin Tana Tunanin Idan Kaxama Shugaba Xaa Samu Sauƙin Rayuwa Fiye Da Wancen Lkcin.

  Ynxu Buhari Har Kamanta Lkcin Xaɓenka 2015 Akwai MATAN Da Suka HAIHUWA Akan Layin Xaɓe Duk Don Suna Tunanin Idan Kaci Xaɓe Xa’a Samu Sauƙin Ta’addanci Aƙasarnan.

  Haba Buhari Kada Dai Kace Har Kmnta Lkcinda Akace Kaci Xaɓe Talakawa Don Sbd Murna Mutane Da Dama Sunyi Asarar Rayukan Su, Wasu Sun Rasa Maxajen Su, Wasu Sun Rasa Ƴaƴaƴensu, Wasu Sunji Manyan Raunuka Duk Don Sbd Murna Kaci Xaɓe Suna Tunanin Xaka Xama Sila Na Rayuwarsu Ta Inganta.

  Baba Buhari Yakamata Katuna Tafiyar Ka Ƙasar LONDON Amulkinka Karon Farko Rashin Lpy Ta Kwantar Dakai Acen, Hnklin Talakawa Yakasa Kwanciya Suka Duƙufa Wajen Yi Maka Addu’o’i Duk Don Sbd Suga Lafiyarka Ta Inganta Har Saida Ka Share Kwanakai Sama Da 50 Sannan Kadawo Ƙasarnan.

  Baba Buhari Yakamata Katuna Bayan Dawaowar Ka Daga London Sbd Murna Kasamu Sauƙi Mutane Suka Dinga Yanka Dabbobin Su Ana Shagulgula, Ana Rally Da Ababen HAWA Wasu Har Suka Sake Rasa Rayukansu, Wasu Suka Sakejin Manyan Raunuka Duk Don Sbd Murna Kasamu Sauƙi Daga Rashin Lfyrda Takwantar Dakai.

  Baba Buhari Wannan Sakayyar Kke Ganin Tadace Da Talaka Daga Gareka?

 2. Agaskiya gwamnatin jahar katsina tana kokari sosai,musamman bangaren ma’aikatan jaha da kananan hukumomi,said dai yakamata akara bada kokari kan yankunan da tsaro yake samun tawaya,Dafatan za aduba.

 3. To mudai bazamuce komaiba illa iyaka muji tsoron Allah mukoma ma ubangiji shiya kaddaremu dashiga cikin wannan halin idan yaso kuma saiya ciremu ,Amma akullum munayin kuskure nazagin junanmu ,fatanmu Allah yasa mugane mucigabada adduar kuma kiranaga gwamnati taduba sassafta dokar Nan musamman bangaren ibadah nagode

 4. Your comment …Wallahi kada mu taba tsammanin samun sauki daga wani abokin halitta abinda yafi shine muyita istigifari ga Allah muna masu tuba akan laifukan mu koya jikan mu ya tausaya mana.

 5. Allah yayimana jagoranci yakuma kare al, umarsa baki daya, saimu dage da adduah awannan gomar takarshe acikin wannan wata mai albarka.ameen

 6. Agaskiya ya kamata shuwagabanni ku gane cewa akwai alhakin talakawa akanku . Ya zama wajibi ku sauke wannn haqqin dake akanku idan ba hakaba tabbas Allh (swa )sai cirema duk wani mai haqqi haqqinsa aranar alkiyama . Ranar da dukiya bata amfanar da kowa.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: