
Exclusive: How Ummee Danmusa was rescued in a bush in Nasarawa
Binta Mamman Dan Musa wacce aka sani da suna Ummi Dan Musa ta fita daga gidan ta na aure ne a ranar Asabar 16 Desemba 2017.
Majiyar mu ta shaida ma na cewar, Ummi ta bar gidan ta ne da ke Galadimawa a Abuja da sanyin safiyar misalin karfe 08:00am. Inda ta shiga tasi din haya zuwa unguwa daga nan ta yi batan dabo.
Dangi Ummi sun kira wayan ta a lokutta da dama amman ba’a daga ba. Daga baya wata mata ta daga wayan, a cewar ta an tsinci wayan ne a unguwar Yanya ne da ke garin Abuja.
Da yammacin ranar Litinin misalin karfe 05:30pm aka samu labarin tsintar Binta mamman Dan Musa a wani daji da ke kauyen Nasarawa state.
No related posts.
Your comment … Tayaya akai aka sameta a dajin?
Im very happy for this development my almighty ALLAH assit and Protect our leaders and performance afordable efford.